197 - (ق) عَنْ أَبِي هُرَيْرَةَ: أَنَّ رَسُولَ اللهِ صلّى الله عليه وسلّم قَالَ: (حُجِبَتِ النَّارُ بِالشَّهَوَاتِ، وَحُجِبَتِ الجَنَّةُ بِالمكارِهِ) ..
An rawaito daga Abu Huraira Allah ya yarda da shi- cewa Manzon Allah SAW ya ce: "An tsare Wuta da Kawace Kwacen son Rai, kuma an kewaye Al-Janna da Abubuwan ki" Buhari da Muslim ne suka rawaito shi kuma wannan Lafazin Bukhari ne, Kuma a cikin wata riwayar ta su "an kewaye wuta" a Maimakon "an tsareta"
قال تعالى: {وَأُزْلِفَتِ الْجَنَّةُ لِلْمُتَّقِينَ *وَبُرِّزَتِ الْجَحِيمُ لِلْغَاوِينَ *}. [الشعراء: 90، 91]
[خ6487، م2823]