254 - (م) عَنْ أَنَسٍ: أَنَّ رَسُولَ اللهِ صلّى الله عليه وسلّم قَالَ: (لَمَّا صَوَّرَ اللهُ آدَمَ فِي الجَنَّةِ تَرَكَهُ مَا شَاءَ اللهُ أَنْ يَتْرُكَهُ، فَجَعَلَ إِبْلِيسُ يُطِيفُ بِهِ [1] ، يَنْظُرُ مَا هُوَ، فَلَمَّا رَآهُ أَجْوَفَ [2] عَرَفَ أَنَّهُ خُلِقَ خَلْقاً لاَ يَتَمَالَكُ [3] ) .
An rawaito daga Anas bn Malik -Allah ya yarda da shi- cewa Manzon ALlah ya ce: "Yayin da Allah ya suranta Annabi Adam a cikin Al-janna ya barshi lokacin da Allah ya so ya barshi, sai ya sanya Iblis yana kewaya shi, yana kallonsa, yayin da ya ganshi yana ciki sai ya san cewa shi ba zai iya Mallakar kansa ba"
[م2611]