30 -
(م) عَنْ أَبِي ذَرٍّ، عَن النَّبِيِّ صلّى الله عليه وسلّم، فِيمَا رَوَى عَن اللهِ تَبَارَكَ وَتَعَالَى أَنَّهُ قَالَ: (يَا عِبَادِي! إِنِّي حَرَّمْتُ الظُّلْمَ عَلَى نَفْسِي
[1]
وَجَعَلْتُهُ بَيْنَكُمْ مُحَرَّماً، فَلاَ تَظَالَمُوا
[2]
.
يَا عِبَادِي! كُلُّكُمْ ضَالٌّ إِلاَّ مَنْ هَدَيْتُهُ؛ فَاسْتَهْدُونِي أَهْدِكُمْ.
يَا عِبَادِي! كُلُّكُمْ جَائِعٌ إِلاَّ مَنْ أَطْعَمْتُهُ؛ فَاسْتَطْعِمُونِي أُطْعِمْكُمْ.
يَا عِبَادِي! كُلُّكُمْ عَارٍ إِلاَّ مَنْ كَسَوْتُهُ؛ فَاسْتَكْسُونِي أَكْسُكُمْ.
يَا عِبَادِي! إِنَّكُمْ تُخْطِئُونَ بِاللَّيْلِ وَالنَّهَارِ، وَأَنَا أَغْفِرُ الذُّنُوبَ جَمِيعاً؛ فَاسْتَغْفِرُونِي أَغْفِرْ لَكُمْ.
يَا عِبَادِي! إِنَّكُمْ لَنْ تَبْلُغُوا ضَرِّي فَتَضُرُّونِي، وَلَنْ تَبْلُغُوا نَفْعِي فَتَنْفَعُونِي.
يَا عِبَادِي! لَوْ أَنَّ أَوَّلَكُمْ وَآخِرَكُمْ وَإِنْسَكُمْ وَجِنَّكُمْ، كَانُوا عَلَى أَتْقَى قَلْبِ رَجُلٍ وَاحِدٍ مِنْكُمْ، مَا زَادَ ذَلِكَ فِي مُلْكِي شَيْئاً.
يَا عِبَادِي! لَوْ أَنَّ أَوَّلَكُمْ وَآخِرَكُمْ وَإِنْسَكُمْ وَجِنَّكُمْ، كَانُوا عَلَى أَفْجَرِ قَلْبِ رَجُلٍ وَاحِدٍ، مَا نَقَصَ ذَلِكَ مِنْ مُلْكِي شَيْئاً.يَا عِبَادِي! لَوْ أَنَّ أَوَّلَكُمْ وَآخِرَكُمْ وَإِنْسَكُمْ وَجِنَّكُمْ، قَامُوا فِي صَعِيدٍ وَاحِدٍ فَسَأَلُونِي، فَأَعْطَيْتُ كُلَّ إِنْسَانٍ مَسْأَلَتَهُ، مَا نَقَصَ ذَلِكَ مِمَّا عِنْدِي؛ إِلاَّ كَمَا يَنْقُصُ المِخْيَطُ
[3]
إِذَا أُدْخِلَ البَحْرَ.
يَا عِبَادِي! إِنَّمَا هِيَ أَعْمَالُكُمْ أُحْصِيهَا لَكُمْ، ثُمَّ أُوَفِّيكُمْ إِيَّاهَا، فَمَنْ وَجَدَ خَيْراً فَلْيَحْمَدِ اللهَ، وَمَنْ وَجَدَ غَيْرَ ذَلِكَ فَلاَ يَلُومَنَّ إِلاَّ نَفْسَهُ) .
Daga Abu Thar Al'ghifari -ALlah ya yarda da shi daga Annabi- cikin abi nda ya rawaito shi daga Ubangijinsa Mai girma da Daukaka: "Yaku Bayi na Lallai ni na Haramta zalunci a kankin kaina kuma na sanya shi ya zama haramtacce a tsakanin to kada kuyi Zalunci, ya ku Bayi na dukkanninku Batattu ne sai wanda na shiryar to ku nemi shiriya ta, sai na shiryar da ku ya ku Bayina Dukkanninku Mayinwata ne sai wanda na na viyar da shi to kunemi ciyarwa ta sai inciyar daku, Ya ku Bayina Dukkanninku Funtaye ne sai wanda na tufatar da shi to ku nemi tufatarwa ta sai in tufatar da ku, ya ku Bayina cewa ku kuna yin laifuffuka dare da rana ni kuma ina gafarta zunu bai baki daya daya ko nemi gafara ta sai in gafarta muku, ya ku bayina baku isa ku iya cutar dani ba ballanta ku cutar kuma baku isa ku iya amfanar da ni ba ballantana ku amfanar dani ballantana ku amfanar da ni, kuma da ace na farkonku da na karshenku da Muatanenku da Aljanunku zasu zamanto kamar zuciyar daya Mafi tsoron Allah daga cikinku wannan ba zai kari Mulki na da komai ba kuma da ace na farkonku da na karshenku da Muatanenku da Aljanunku zasu zamanto kamar zuciyar daya Mafi fajirci daga cikinku wannan ba zai rage Mulki na da komai ba ya ku Bayina da ace na farkonku da na karshenku da Mutanenku da Aljanunku zasu taru a bigire kwaya daya kuma kowanne ya fadi bukatarsa kuma na biyawa kowa bukatarsa hakan ba zai tauye komai ba na daga abunda yake wurina in ma zai rage sai dai in kamar a saka Allura a cikin Kogi, Ya ku Bayina Wannan dai ayyukanku ne nake kiyaye muku su kuma sannan in saka muku da su to duk wanda ya samu Alkairi to ya godewa Allah kuma duk wanda ya samu wanin hakan to kada ya zargi kowa sai kansa"
قال تعالى: {وَقَالَ رَبُّكُمُ ادْعُونِي أَسْتَجِبْ لَكُمْ}. [غافر:60] وقال تعالى: {وَإِذَا سَأَلَكَ عِبَادِي عَنِّي فَإِنِّي قَرِيبٌ أُجِيبُ دَعْوَةَ الدَّاعِ إِذَا دَعَانِ}. [البقرة:186]
[م2577]