12 ـ باب: صفة الصبر وغيرها

Hadith No.: 32

32 - (ق) عَنْ أَبِي مُوسَى الْأَشْعَرِيِّ قَالَ: قَالَ النَّبِيُّ صلّى الله عليه وسلّم: (مَا أَحَدٌ أَصْبَرُ عَلَى أَذًى سَمِعَهُ مِنَ اللهِ [1] ، يَدَّعُونَ لَهُ الوَلَدَ، ثُمَّ يُعَافِيهِمْ وَيَرْزُقُهُمْ) .

Daga Abu Musa Al-ash'ari -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Manzon Allah "Babu wani Mutum, ko kuma babu wani abu Mafi haquri kan cutarwar da Allah yaji daga gare su, lallai su suna cewa yana da Xa, Kuma lallai cewa shi yana basu lafiya kuma yana Azurta su"

قال تعالى: {لَيْسَ كَمِثْلِهِ شَيْءٌ وَهُوَ السَّمِيعُ الْبَصِيرُ}. [الشورى:11]

[خ7378، (6099)/ م2804]