3278 - (م) عَنْ صُهَيْبٍ قَالَ: قَالَ رَسُولُ اللهِ صلّى الله عليه وسلّم: (عَجَباً لأَمْرِ الْمُؤْمِنِ، إِنَّ أَمْرَهُ كُلَّهُ خَيْرٌ، وَلَيْسَ ذَاكَ لأَحَدٍ إِلاَّ لِلْمُؤْمِنِ: إِنْ أَصَابَتْهُ سَرَّاءُ [1] شَكَرَ، فَكَانَ خَيْراً لَهُ، وَإِنْ أَصَابَتْهُ ضَرَّاءُ [2] صَبَرَ، فَكَانَ خَيْراً لَهُ) .
Daga Suhaib Bn Sinan Al-rumi -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Manzon Allah: ’’Lamarin mumini da ban mamaki yake, dukkannin al’amurransa alheri ne ,idan abin farinciki ne ya same shi sai ya godewa Allah sai ya zamar masa Alheri ,idan kuma na sharri ne ya same shi sai ya yi hakuri, shi ma sai ya zamar masa Alheri, sai dai hakan baya kasancewa ga kowa sai ga Mumini’’.
قال تعالى: {إِنَّ الَّذِينَ آمَنُوا وَعَمِلُوا الصَّالِحَاتِ يَهْدِيهِمْ رَبُّهُمْ بِإِيمَانِهِمْ تَجْرِي}. [يونس:9] [أي: فهم في خيرٍ دائم] .
[م2999]