468 - (خ) عَنْ عُثْمَانَ رضي الله عنه، عَنِ النَّبِيِّ صلّى الله عليه وسلّم قَالَ: (خَيْرُكُمْ مَنْ تَعَلَّمَ الْقْرْآنَ وَعَلَّمَهُ) .
An karbo daga Usman Bn Affan -Allah ya yarda dashi- daga Annabi-tsira da amincin Allah su tabbata agareshi- ya ce: "Mafificinku shi ne wanda ya san Qur'ani kuma ya sanar da shi".
[خ5027]