An rawaito daga Abu Huraira -ALlah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi "Duk wanda yai Hajji, bai yi Kwarkwasa ba, kuma bai yi Fasikanci ba, zai dawo kamar ranar da Mahaifiyarsa ta haifeshi"
Daghi yana kusantowa ne a Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- zuwaga Manzon Allah, "Babu wata Rana wacce Allah ya fi 'yanta bayi daga Wuta kamar Ranar Arfa, kuma cewa shi yana kusantowa ne kuma yana Alfahari da su a gaban Mala-ku, yana cewa: Mai waxan nan su ke nufi?