قال تعالى: {وَقُلْ رَبِّ زِدْنِي عِلْمًا}. [طه:114]
An Rawaito daga Mu'awiya Bn Abi Sufyan -Allah ya yarda da shi ya: Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Duk wanda Allah yake nufinsa da Alkairi zai fahimtar da shi Addini"
- معالم السنة ›
- المقصِدُ الثّاني: العِلْمُ وَمَصَادِرُهُ
- › العلم
- › 1 ـ باب: الفقه في الدين