2524 - (ق) عَنْ أَبِي هُرَيْرَةَ، عَنِ النَّبِيِّ صلّى الله عليه وسلّم قالَ: (لاَ تَرْغَبُوا عَنْ آبَائِكُمْ، فَمَنْ رَغِبَ عَنْ أَبِيهِ، فَهُوَ كُفْرٌ) .
An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Kada ku Kyamaci Iyayenku, saboda Duk wanda ya kyamaci babansa, to shi ya kafurta"
[خ6768/ م62]